Lyrics

Iyeh Nace Nagode Nagode Sosai Nagode Sosai Godiya ga Allah Ehhhh Wahalar mu tazo ga karshe Godiya ga Allah eh yeh Kukan mu ta zamo dariya Godiya muke Rabbi godiya muke Eh yeh Godiya muke hannu sama Godiya mukeeee Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Ka bamu gida da plenty Money Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Ai Dole we must to shake body Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Mun samu kudi Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Eh eh For the Life weh we get Mun Gode Naci jarabawa na gama makaranta Wasu sun gama amma suna makabarta Ehhhh suna makabarta Ka bani aikin yi Yanzu gashi nayi bul bul Duk inda naje ina gadara da dan tumbi na Dan tumbi na Bank account di na kamar ka sa masa taki Taki eh yeye Kuma a ajihu na bana rasa na kati Bana rasa na Na samu matan da zan aura Kasan dalilin da yasa kace in so farida in gudu in bar Hauwa Ehhhh bye bye Hauwa Iyaye na ku taka Ku take yeh Abokanai na in ana tare sai ku tafa Iye toh nagode Godiya ga Allah Ehhhh Wahalar mu tazo ga karshe Godiya ga Allah eh yeh Kukan mu ta zamo dariya Godiya muke Rabbi godiya muke Eh yeh Godiya muke hannu sama Godiya mukeeee Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Ka bamu gida da plenty Money Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Ai Dole we must to shake body Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Mun samu kudi Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Eh eh For the Life weh we get Mun Gode Wallahi a da mun sha wuya Amma mukace sai mun kai iya wuya Azumi muke don babu Girki Karyawa da Surki Kayan saka wa sun yage kuma babu dinki Toh yanzu fa Ina ta shanawa Yara da manya kowa na ta tafawa Designer everyday nake ta makawa Waka na Ko ina ana takawa Kuma daga Bauchi, Jos zuwa Kaduna Ko ina suna maganganu na Labarbaru na Haters na ta gulma Ni kam na dake daram abuna Bebin su ta ganni ta Fole Facing Cap in my Nike da Bankole Allah Nagode Kai nace Nagode Ba don kai ba da tuni da kwale Haka Godiya ga Allah Ehhhh Wahalar mu tazo ga karshe Godiya ga Allah eh yeh Kukan mu ta zamo dariya Godiya muke Rabbi godiya muke Eh yeh Godiya muke hannu sama Godiya mukeeee Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Ka bamu gida da plenty Money Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Ai Dole we must to shake body Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Mun samu kudi Muna ta Godiya (Hanu sama eh Hanu Sama) Eh eh For the Life weh we get Mun Gode
Writer(s): Bamison Azi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out