Lyrics

Hey babe It's been a long time coming The boy wanna talk to you Ehe! Y'an mata kin hadu da Dan gata Y'ar gata Eh my babe One minute bae excuse me da ke nake You look good and beautiful da gaske nake My name is Bamihan daga Bauchi nake Kar ki damu Bank account a cike yake Baby gaskiya ina sonki Kuma ba abun da zai sa in barki Wanna make You my bae The light in my night and my day Ko me ya faru wallahi me and you we go dey Don Soyayyar ki ta mamaye Zuciyata You Are my treasure ke ce dukiyata Sabo da ke zan daina neman Mata Ko kodago zan yi don in baki gata You Are my neuromuscular junction In babu ke wallahi babu action Only you fit to give me satisfaction Without your love kin san i can't function A kyau ilimi da kaya babu kamar ke Empty my account kudin an tarashi ne don ke So babe talk to me Be free to Rocke with me No regret Y'an mata if you fall in love with me Don Sabo da kene Mmmmmn Sabo da ke In na dauka wanka sabo da kene Baby sabo da kene Makaranta na sabo da da kene Sabo da kene yeyeye eh Swagu sabo da kene Baby sabo da kene Eh! sabo da Ke Ke Ke Ke Ke Ke Zan bar neman Mata in kula da Ke Ke Ke Ke Ke Ke ehen Baby ke kadai ne Don ke kadai Zan bar neman mata in kula da ke kadai Ke kadai my baby Saboda Ke Ke Ke Ke Ke Ke I've been honest to you don Ke Ke Ke Ke Ke Ke Rayuwata bata mun dai dai dai Don Ke Ke Ke Kike faranta mun rai Ke faranta mun rai Yeah yeah Domin ke kadai Ke dai Kece ban son kowa sai dai ke kadai Sai dai ke kadai Domin ke kadai Ke kadai Girl i wanna live my life with you kadai Don kece ke kadai Don Sabo da kene Mmmmmn Sabo da ke In na dauka wanka sabo da kene Baby sabo da ke ne Makaranta na sabo da da kene Sabo da kene yeyeye eh Swagu sabo da kene Baby sabo da kene Eh! sabo da Ke Ke Ke Ke Ke Ke Zan bar neman Mata in kula da Ke Ke Ke Ke Ke Ke ehen Baby ke kadai ne Don ke kadai Zan bar neman mata in kula da ke kadai Ke kadai my baby Saboda Ke Ke Ke Ke Ke Ke Zan bar neman mata in kula da kekeke Kekeke my baby Baby ke kadai ne Don ke kadai Zan bar neman mata in kula da ke kadai Ke kadai my baby
Writer(s): Bamison Azi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out