album cover
Yarinya
13,921
Hip-Hop/Rap
Yarinya was released on March 18, 2022 by Northeast Records Nigeria Limited as a part of the album Tauraro
album cover
AlbumTauraro
Release DateMarch 18, 2022
LabelNortheast Records Nigeria Limited
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

[Verse 1]
Lilin Baba
On top
(NorthEast Records)
[Verse 2]
Yarinya ni da ke ki zo mu kulla soyayya
Yarinya ni da ke ki zo mu kulla soyayya
[Verse 3]
Baby yau ko gobe, za mu zauna tare
Na saka ki a raina, babu zancan ware
Baby yau ko gobe, za mu zauna tare
Na saka ki a raina, babu zancan ware
[Verse 4]
Cikin raina ni kin zauna, soyayya ki rike amana
Jini da jiki duk kin zaga duk inda zani je ke ke raina
[Verse 5]
Ai duk inda na ganki zan zo da sauri-sauri
In na zauna gun ki, sai na fara dari-dari
[Verse 6]
Oh oh Sahiba, ga ni yau ga Sahiba
Eh Sahiba, ga ni yau ga Sahiba
[Verse 7]
Yarinya ni da ke ki zo mu kulla soyayya
Yarinya ni da ke ki zo mu kulla soyayya
[Verse 8]
Baby yau ko gobe, za mu zauna tare
Na saka ki a raina, babu zancan ware
Baby yau ko gobe, za mu zauna tare
Na saka ki a raina, babu zancan ware
[Verse 9]
Ki zo mu zauna, ya fi ki zo mu saba
Ka so a ki ka ke sa rai shiga ukuba
Tauraruwata ai kin san da ke na saba
Shi garin masoyi ai ba ya nisa ki duba
[Verse 10]
Baby ni da ke ki zo mu je mu shakata
Lokacinmu ne manta da su su gangara
Kar ki manta so kala-kala ne dakata
Mu da su daban-daban ne, kin gane
[Verse 11]
Yarinya ni da ke ki zo mu kulla soyayya
Yarinya ni da ke ki zo mu kulla soyayya
[Verse 12]
Baby yau ko gobe, za mu zauna tare
Na saka ki a raina, babu zancan ware
Baby yau ko gobe, za mu zauna tare
Na saka ki a raina, babu zancan ware
Written by: Don Adah, Lilin Baba, Mbeat
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...