Lyrics

Ba, ba banaso na ganki da wani Kada ki saka in canja wuri Kiyimani uzuri, zuciya takasa hakuri Ina kika tafi, kika kyaleni Zuciyana tana radadi, zo ki dubani Ina kika tafi, kika kyaleni Zuciyana tana radadi, zo ki dubani Nashiga tunani, nakasa cin abinci Ina tunani, yaushe ne zani ganki Nashiga tunani, nakasa cin abinci Ina tunani, yaushe ne zani ganki Zuciyana tana bugawa, tana bukatar kulawa Ke zaki kulata, in ba haka ba zan zama gawa Zuciyana tana bugawa, tana bukatar kulawa Zo ki kula ta, in ba haka ba zan zama gawa Ina kika tafi, kika kyaleni Zuciyana tana radadi, zo ki dubani Ina kika tafi, kika kyaleni Zuciyana tana radadi, zo ki dubani Banaso na ganki da wani Kada ki saka in chanza wuri Kimani uzuri, zuciya takasa hakuri Banaso na ganki da wani Kada ki saka in chanza wuri Ki mani uzuri, zuciya takasa hakuri Ina sonki, komai kikeso zani baki Ina sonki, zan kira wayanki muyi tadi Ina sonki, komai kikeso zani baki Ina sonki, zo kimani rawa nai maki liki Zuciyana tana bugawa Tana bukatar kulawa Ke zaki kulata, in ba haka zan zama gawa Zuciyana tana bugawa Tana bukatar kulawa Zo ki kulata, in ba haka zan zama gawa Ina kika tafi, kika kyaleni Zuciyana tana radadi Zo ki duba ni Ina kika tafi, kika kyaleni Zuciyana tana radadi, zo ki duba ni Ina kika tafi, kika kyaleni Zuciyana tana radadi, zo ki dubani Banaso na ganki da wani Kada ki saka in canza wuri Ki mani uzuri, zuciya takasa hakuri
Writer(s): Musa Yahaya Africa Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out