album cover
Soo
902
Worldwide
Soo was released on October 2, 2023 by AFMAN MEDIA EMPIRE as a part of the album Me Zamani
album cover
Release DateOctober 2, 2023
LabelAFMAN MEDIA EMPIRE
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM119

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Moussa BOUBE HAROUNA
Moussa BOUBE HAROUNA
Songwriter

Lyrics

Sadiq Saleh on the beat
So kibiyar ajali matar tsari
Naji ina sanki sarauniyar kyakkyawa
So kibiyar ajali matar tsari
Naji ina sanka zuci nata kadawa
So kibiyar ajali
Ajali
So kibiyar ajali
Ajali
La-lala
So yayai min mamaya
Ya tashin kura
Alfijiri safiya a kamo fara
Nai sa'a nai gamo da mai mini kara
Ni dake mun zam hadin Allahu tabara
Kowa yasan wata yakan san zara
Bani ganin wace zata kaiki na lura
Karda kuce na mato
So ya sakan ambato
Sanki yace in fito
In bayyana sako na
Ah-ah
Oh-oh
Soyayya sinadarin
Dada rayuwa
Musamman ka samu
Mai debe maka kewa
Sanka dashen rabbi ne
Kira shi dashen kainuwa
Mai damarar fid dakai
A raina yayai makuwa
Hanun jarin so nasaka
Riba kumah yayai samuwa
Ko a baka babu shi
Fadan kalamar rabuwa
Sanka tabo ne
A jiki yayi zane
Kamar shaida ne
Da zaya nuna ina sanka
Ah-ah
Oh-oh
Abar alfahari na
Kece dai daya
Mun hada kai gu daya
Tamkar tsintsiya
Ganinki cikin rayuwa
Ta ce lafiya
Shuka in akayo kwarai
Akwai ran girbiya
Ke na nada a sarauniya
A cikin mata
Kai na nada sarki
A masarauta
Karda kuce na mato
So ya sakan ambato
Sanki yace in fito
Na bayyana sako na
Ah-ah
Sadiq Saleh's production
Written by: Moussa BOUBE HAROUNA
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...