album cover
Mai Atamfa
album cover
Mai Atamfa was released on November 16, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album World Rhapsody, Vol. 23
November 16, 2018
LabelApple Media Africa
BPM115
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Dake nake yan mata dake nake
Dake nake yan mata dake nake
Dake nake yan mata dake nake
Ehhyee ra'ayina zan fadi yee soyayya ce
Ke bar tankamani 'yar kauye ce
Ga wasu kaya kinka saka jiki kinka tsaraice
Waike kinci kwalliya kinata dariya
Nikau ina kallanki wawiya
Gareki ba'aji
Daga ganinki bakiji
Abokai kuzo kujii
Dake nake yan mata dake nake (mai atamfa)
Dake nake yan mata dake nake (mai atamfa)
Dake nake yan mata dake nake mai atamfa
Dake nake yan mata dake nake (mai atamfa)
Dake nake yan mata dake nake (mai atamfa)
Dake nake yan mata dake nake mai atamfa
Eh mai atamfa kinji
Zuciyata kinsa taimani
Kwalliyarki ta jawo ni
Soyayya dole ki sanmani
Zo zauna dani
Nasan ba mai raina ni
Kin fisu ado su duka yar mai jiki da atamfar hausawa
Kace kana sona muyi soyayya
Dan nayi shiga ta atamfa ya sanya
A ganina ba cancanta sai ka shirya
Kaima sai ka sanyo kayan hausawa
Sannan in aminta dakai muyi jerawa
Na tabbata inkai hakan zamufi dacewa
Kaftan, kube
Na mazan hausawa
Dake nake yan mata dake nake (mai atamfa)
Dake nake yan mata dake nake (mai atamfa)
Dake nake yan mata dake nake mai atamfa
Dake nake yan mata dake nake (mai atamfa)
Dake nake yan mata dake nake (mai atamfa)
Dake nake yan mata dake nake mai atamfa
Kaftan, kube
Na mazan hausawa
Written by: Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...