Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Abubakar Adamu
Post Production Engineer
Lyrics
Gwanja ne
(Prince production)
Mutum kamar ni, da shekaru na
A ce kamar ni, da hankali na
Na dinga bin ki, kina gudu na
In babu ke, ina zan je na kwana?
In kin guje ni babu yadda zan da rai na
Saboda, I love you
I love you
I love you
I love you
(I looo)
Kamar ki banda kin sa ni my heart belongs to you
Anything you need baby I'll be there for you
And all over the universe no girl be like you
Everything I get my baby, don't mind them na for you
Because of
(I love you baby)
Love you, love you, love you, love you
(Love you baby)
Love you, love you, love you, love you
Ki ban aron wunin ki masoyiya
Ni ko na ba ki kwana
Ba da ban ganin ido ba aminiya
Da kin gan ni tun da rana
Nobody deserves my tears sai ke
Gashi kuma ke ba ki sa ni kuka
Na ji a jiki na yanzu zan yi aure
Na ji a jiki na yanzu zan yi aure
Yanzu zan yi aure
Yanzu zan yi aure
Yanzu zan yi aure
Yanzu zan yi aure
Yanzu zan yi aure
Yanzu zan yi aure
Yanzu zan yi aure
Yanzu zan yi aure
(It's Prince on the mix)
Written by: Ado Gwanja